TRENDING

LABARI DA DUMI DUMINSA AKAN SAUYA KUDIN NAGERIYA CBN

 

DA DUMI DUMINSA: Za'a Sake sauya fasalin kudin Nigeria baki dayanta, babban bankin Nigeria CBN itace ta sanar da hakan, tace a kokarinta na farfado da tattalin arzikin Nigeria zata sauya darajar kudin kasar baki daya, sauyin fasalin kudin kasar zai kasance ne kamar haka:


🔳 50kobo zata dawo rabin kobo


🔳 1 naira zata dawo kobo 1


🔳 2 naira zata dawo kobo 2


🔳 5 naira zata dawo kobo 5


🔳 10 naira zata dawo kobo 10


🔳 20 naira zata dawo kobo 20


Dukkansu na karfe za'a dawo amfani dasu Wanda akafi sani da kwandala ko ficcika ada. Sannan kuma 


🔳 50 naira zata dawo 50 kobo na fefa ko na karfe


🔳 100 naira zata dawo 1 na fefa


🔳 200 naira zata dawo 2 na fefa


🔳 500 naira zata dawo 5 na fefa


🔳 1000 naira zata dawo 10 na fefa


🔳 2000 wato dubu daya daya sau 2 kenan ita kuma zata dawo naira 20 na fefa 


Sabon tsarin fasalin kudin za'a fara gwadawa ne daga watan nuwamba 2023, har zuwa watan daya na shekaran 2024 wato January 2024, Kafin lokacin da aka kayyadewa sabon tsari yayi wato January, 2024 mutum zai iya amfani

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post